Kwararren dan wasan

Ibrahim sanday (Ghana )

yana daya daga cikin shahararrun nahiyar Afirka kuma ya kasance daya daga cikin fitattun yan wasan Ghana.

Kari

Sharif Sulaiman (Guinea)

-Daya daga cikin Taurarin kungiyar kwallon kafa ta ( Guinea ), an haifeshi a 20 ga watan oktoba shekara ta 1944.

Kari

John Manga Awangawan (Cameron )

-An haifeshi a Cameron 12 ga watan Yuni 1936. -Rayuwarsa a sana'ar kwallon kafa. -Manga ya gama rayuwarsa ta kwallon kafa a kungiyar (Kanun yawunde) Cameron.

Kari

Jay Jay Okocha

- Shahararren dan kwallon Nigeria wanda ake yi wa lakabi da "Okokin" Afirka, da kuma wasu lakabobi masu yawa kamar : justine Okocha ko Jay Jay Okocha,

Kari

Golan Kasar Kamaru "Thomas N'kono"

-Shahararren Mia tsaron raga. Wannan lakabi ne da dan wasan Kamaru Thomas N'kono ya samu, wanda daya ne daga cikin suka fi iaya tsaron raga a Afirka.

Kari