Filayen wasanni

Filin wasa na Alk'ahira

Alkahira: za'a fadada hanyoyin da zasu kai mutane zuwa filin wasa, za'a kuma inganta Filayen da haskaka su da kuma tsaftace su.

Kari

Filin wasa na Salam

Filin wasa na Salam : An gina shi a shekara ta 2009. Girmansa: zai dauki yan kallo sama da 25,000.

Kari

Filin wasa na Sojojin sama, 30 Yuni

An gina shi a shekara ta 2012, filin wasa na Sojojin sama kuma ana kiransa da suna 30 Yuni domin budeshi ya zo daidai da bikin tunawa da 42 na ginawa.

Kari

Filin wasa na Askandariyya

Filin wasa na Askandariyya: shine mafi dadewa a Misra da Afirka, an gina shi a shekara ta 1929, an bude shi a 16 ga watan nuwamba, ya samu Halartar Sarki "Fu'ad" na daya da kuma iyalin gidan sarauta

Kari

Filin wasa na Burj El-arab

Filin wasa na Burj El-arab: An gina shi a shekara ta 2007 Girmansa. Yana daukar yan kallo 80,000.

Kari

Filin wasa na Bur sa'ed

Filin wasa na Bur sa'ed: An gina shi a shekara ta 1955, yana daya daga cikin filaye shida da aka zaba a lokacin gasar cin kofin kwallon kafa na kasashen nahiyar Afika,

Kari

Filin wasa na Kwalejin koyon yaki

An gina shi a shekara ta 1989, an sabunta shi a shekara ta 2009. yana daya daga Filaye 6 da aka zaba a gasar cin kofin kwallon kafa na kasashen nahiyar Afirka,

Kari

Sabon filin wasa na Suez

Sabon filin wasa na Suez: An gina shi a shekara ta 1990,Girmansa : yana daukar yan kallo dub 25.

Kari