Labarai

Kowacce Kasa Tana Tsoron Ahmad Musa, In Ji Yobo

Tsohon dan wasan baya na tawagar Super Eagles ta Najeriya kuma tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Eberton,

Kari

Tunisia ta fitar da kasar Ghana a bugun daga kai sai mai tsaron raga wanda hakan ya bata damar kaiwa zagayen kusa da na karshe

Kungiyar kwallon kafa ta kasar Tunisia ta samu nasar akan takwararta ta kasar Ghana

Kari

Nigeria ta tarar da kasar Senegal a zagayen wasan kusa da karshe na kofin kasashen Afirka bayan ta samu nasara akan kasar Afirka ta kudu

Kungiyar kwallon kafa ta Nigeria ta nasarar samun tikitin zuwa wasan kusa da karshe, bayan ta doke kasar Afirka ta kudu

Kari

AFCON: Marigayi Keshi na ke so mu lashewa kofin Afrika – Inji Musa

‘Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa na Super Eagles, Ahmed Musa, ya bayyana cewa ya na harin lashe gasar cin kofin Nahiyar Afrika da a ke bugawa ne saboda Marigayi Stephen Keshi

Kari

Buhari Ya Yi Allawadai Da Halin Da Aka Saka ’Yan Super Eagles

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ya yi mamakin rashin biyan ‘yan wasan Super Eagles kudadensu na alawus a gasar cin kofin Afirka ta Masar 2019

Kari

Burinmu Shi Ne Lashe Kofin Africa, Cewar Mikel Obi

Kaftin din tawagar kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Mikel Obi ya ce caccakar da tawagar ta ke sha daga magoya bayanta bayan shan kashi a hannun Madagascar da kwallaye 2 da nema

Kari

Kofin Nahiyar Afirka: Nijeriya Za Ta Fafata Da Kamaru A Zagaye Na Biyu

Nijeriya za ta fafata da kasar kamaru a zagaye na biyu a gasar kofin nahiyar Afrika. Kamaru wadda ke rike da kofin a halin yanzu

Kari

AFCON: Najeriya za ta fafata da Kamaru

Super Eagles za ta kara da babbar abokiyar hamayyarta Kamaru a zagaye na biyu na gasar cin kofin kasashen Afirka da ake yi a Masar

Kari

CIN KOFIN NAHIYAR AFRIKA: Tinusia ta buga kunnen doki da Angola

A ci gaba da buga wasan kwallon kafa na cin kofin nahiyar Afrika da ake yi a kasar Masar, kasar Tunisia ta buga kunnen doki da kasar Angola a wasan ranar Litini.

Kari

Mahrez ko Mane - wa zai doke wani tsakanin Senegal da Aljeriya?

A ranar Alhamis ne za a yi daya daga cikin wasannin da za su fi jan hankalin ma'abota kwallon kafa a nahiyar Afirka

Kari

Afcon 2019: Najeriya ta kai zagayen gaba

Tawagar kwallon kafa ta Najeriya ta zama ta farko da ta kai zagayen gaba a gasar cin Kofin Kasashen Afirka da ake yi a kasar Masar

Kari

Aubameyang, Salah da Mane sun lashe Kyautar Gwarzon Cin Kwallayen Premier

‘ Yan Afrika uku da ke wasa a Premier League na Ingila, Pierre Aubameyang, Mohamed Salah da Sadio Mane, sun lashe kyautar Gwarzon Cin Kwallayen Premier na 2018/2019

Kari